Lissafin Labarai na Pulse 2016: Manyan Darektocin Kannywood na shekara 2016

Lissafin Labarai na Pulse 2016: Manyan Darektocin Kannywood na shekara 2016

 

A cikin wannan labari, mun yi lissafin darektocin Kannywood kaman darektan "Ƙasa Ta", "Maula", "Iyalina", da sauransu.

Darektan wasa shi ne mahallicin wasa daga farko zuwa ƙarshe. Darektan wasa, ɗaya ne daga cikin muhimmanci sossai a shirin wasan kwaikwayo.

Masanaʼantar
kwaikwayon Hausa, waton Kannywood, sun saki wasanni masu ban shaʼawa. Sun saki
wasanni iri-iri kaman masu ban dariya da masu shaʼawa. Ƴan jaridan Pulse masu
kula da Wassanin Kwaikwayo, sun lissafa manyan mutanen da suka yi karɓabun
shiri a wannan shekara.

Da ake batun
tara tsarin sunaye, Ƴan Jaridan Pulse masu kula da wasan kwaikwayo, sun yi haɗin-kai
da masanaʼata masu gwaninta a Kannywood. Sun nemi shawaran magoya domin yin
shawara akan waɗanda sun cacanci fitarwa da kuma waɗanda an aminta da su domin
 fasahansu a cikin shekaran 2016.

Ga sunayen
manyan darektocin Kannywood na 2016:

1. Ali
Gumzak:

A wannan
shekara, Ali ya saki waɗannan fim:
"Ana Wata Ga Wata"
, "Baiwar Allah", da kuma fim mai ban tausayi "Maula".

2. Falalu
Dorayi:

Falalu ya
saki sannanen fim :"Basaja
Gidan Yari"
.

3. Imran
S.I Ashir

Sanannen wasa
a wannan shekara: "Fasbir",
"Bilhaqq".

4. Muazam
Idi Yari

Sanannen fim
na wannan shekara: "Ahmad" da "Gudun
jini"
.

5. Sadiq
Mafiya

Sanannen fim
na wannan shekara: "Afra" da
"Yar Amana".

 

6. Yaseen
Auwal

 

Sanannen fim
na wannan shekara: "Iyalina" da
"Ƙasa Ta
".

7.
Abubakar Shehu:

 

Sanannen fim
na wannan shekara: "Nasibi", "Rabin
raina"
da Bakin Mulki".

Punky

Cool Minded Blogger and Webmaster +2348022050583

Leave a Reply

Your email address will not be published.

%d bloggers like this: