Boko Haram: Shuagabannin Sojoji sun ce “Mun warware matsalar Sojoji masu fama da yunwa”

Boko Haram: Shuagabannin Sojoji sun ce “Mun warware matsalar Sojoji masu fama da yunwa”

Shuagabannin Sojoji sun ce "Mun warware matsalar Sojoji masu fama da yunwa"

Shuagabannin Sojojin Najeriya sun bada amsa cêwa an warware wannan matsalar tun wata shida na baya.

Shuwagabanin Sojojin Najeriya sun maida martani game da bidiyo na wasu sojojin Najeriya masu kukan yunwa.

Waɗannan sojoji suna cikin masu yaƙan ʼƴan taʼadda Boko Haram a Arewa na Gabas. Sun yi ma Shugaban Ƙasa Muhammad Buhari bege domin ya taimaka musu domin rage matsaloli wanda suke fuskanta da shi.

Hukuma mai Tsaron Ƙasa sun amsa cewa wannan matsala ya faru a watanni shida na baya. Kakakin Sojojin Najeriya, Sani Usman ya bayar da kalamai kamar haka:

"Hukumar na Tsaron Ƙasa suna da labarin wani bidiyo wanda ake bazawa akan naʼurorin yanan gizo-gizo, game da wasu sojojin da suka siffanta cewa basu da abinci da ruwa”.

" Muna son mu bayyana cêwa an yi wannan bidiyo a watanni shida na baya wanda ya wucê. An yi halbin wannan bidiyo a lokacin da wasu sojoji na birged mai lamba 29 suna fasadi bayan an ƴantar da babban daji na Allgarmo, kusa da Jihar Borno."

"Abin baƙin ciki ne cêwa wasu ƴan fasada suna yaɗa labari na ƙarya cêwa wannan matsala ya faru a cikin kwanan nan.".

"Muna son mu bayana cewa an warware wannan matsala bayan an yi cikkaken bincika wanda an kammala a watanni na baya. Hukumar wanda suka yi bincikar sun gane cêwa a lokacin da aka yi wannan bidiyo, wani soja ya ɓoye tanki na ruwa. An gane wannan soja kuma an hukunta shi yadda ya kamata."

"Bugu da ƙari, an yi ginin sabon rijiya mai injim a dadai wurin da aka samu wannan matsala, kuma wannan rijiya yana taimakon sojoji da mazaunin garin Algarmo".

Usman ya ce Hukumar Tsaron Ƙasa sun ɗauki mataki na tabattar da zaman taʼaziyya na maʼaikantan tsaro.

Punky

Cool Minded Blogger and Webmaster +2348022050583

Leave a Reply

Your email address will not be published.

%d bloggers like this: